fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Yanzu kun yi maganar hankali>>Nnamdi Kanu ga Dattawan Arewa da suka ce a bar Inyamurai su kafa kasarsu

Shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra,  Nnamdi Kanu ya yabi dattawan Arewa inda yace sun yi maganar hankali kan amincewa da suka yi a baiwa Inyamurai kasarsu ta Biafra.

 

Kungiyar NEF ta baiwa Gwamnatin tarayya shawarar a baiwa Inyamurai damar kafa kasar Biafra idan abinda suke so kenan dan gujewa fadawa wata yakin Basasa.

 

Kungiyar tace Gwamnatin tarayya da kare rayuwar mutane ta rataya a wuyanta, ta koma saidai ta rika yin barazana wadda bata da wata fa’ida.

 

Kanu ya bayyana cewa, Maganar da Dattawan Arewar suka yi, magana ce ta hankali amma su sani kafa kasar Biafra hadda yankin kudu maso kudu a ciki.

And reacting to this, Kanu said, “Northern Elders Forum (NEF) has said in other to prevent another civil war, the Southeast should be allowed to secede if the movement is popular among the people in the region’

“Now, that’s very sensible but there’s a correction: #Biafra includes what you call SouthSouth.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *