fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Yanzu-Yanzu: Ƴan-bindiga sun sace Sarki a jihar Neja

Rahotanni da muka samu daga garin masarautar Borgu ta ƙaramar hukumar New Bussa a jihar Neja sun tabbatar mana cewa wasu ƴan bindiga sun sace Sarkin Wawa Dr. Mahmud Ahmad Aliyu.

Majiya daga cikin ƴaƴan sa ta tabbatar wa Hausa Daily Times cewa ƴan bindigan sun shiga Fadar sarkin da misalin ƙarfe 9:30 na daren Asabar inda suka yi awun gaba da Sarkin.

Da misalin ƙarfe 9:30 cikin wannan dare ƴan bingar suka shiga fadar Dodo Wawa suka yi garkuwa da shi”. Cewar majiya daga ƴaƴan sa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *