fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Yanzu Yanzu jihar legas ta sallami mutum 10 da suka warke daga cutar corona

Gwamnan jihar Babajide Sanwo Olu ne ya sanar da hakan ta shafin sa na sada zumunci.

Inda ya bayyana farin cikin sa tare da sanar da sallamar mutane goma da suka warke daga cutar Covid-19.

Wanda suka hada da mata 3 maza 7 da kuma mazaunan kasar waje mutum 3.

Yanzu dai Najeriya na da adadin masu fama da cutar corona kusan mutum 981.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *