fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Yanzu-Yanzu: Kotu ta wanke Zakzaky daga zargin da ake masa

Babbar kotun dake jihar Kaduna ta wanke Shugaban kungiyar ‘yan Shi’a m, Sheikh Ibrahim Zakzaky daga zargin da ake masa.

 

Mai shari’a, Gideon Kurada ne ya tabbatar da Wanke Zakzaky daga zargin da ake masa na kisan kai.

 

An dai wanke Zakzaky ne tare da matarsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *