fbpx
Saturday, October 16
Shadow

YANZU-YANZU : Majalisar malaman jihar Kano sun tsige Sheikh Ibrahim kalil daga Shugabanci

YANZU-YANZU : Majalisar malaman jihar Kano sun tsige Sheikh Ibrahim kalil daga Shugabanci tare da maye gurbinsa da Sheikh Abdullahi Pakistan.

Majalisar Malaman Jihar Kano ta cire Malam Ibrahim Khalil daga Shugabancin Majalisar bisa zargin sa da Shiga siyasa da rigima da gwamnatoci, da rashin tuntubar majalisar gurin duk wani hukunci da zai yanke.

Tuni Majalisar ta maye gurbinsa da Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *