fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Yanzu-Yanzu: ‘Yan Bindiga sun sace shugaban Kunguyar Fulani ta Miyetti Allah

Rahotanni daga jihar Kogi sun bayyana cewa, ‘yan Bindiga da ba’asan ko su wanenen ba sun sace Shugaban kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah a jihar.

 

Alhaji Wakili Damina an saceshine ranar 30 ga watan Afrilu kamar yanda sakataren kungiyar, Mr. Adamu Abubakar.

 

Kwamishinan ‘yansandan jihar, Ede Ayuba ya bayyana cewa ba’a sanar dasu lamarin a hukumance ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *