fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Yanzunnan: An daure dan Abdulrashid Maina shekaru 14 a gidan yari

Babbar kotun tarayya dake Abuja ta daure dan Abdulrashid Maina, watau Faisal tsawon shekaru 14 a gidan yari.

 

Mai shari’a, Okon Abang ya samu Faisal da Laifukan rashawa da cin hanci kamar yanda The Cable ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *