fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Yanzunnan: An kashe sabo shugaban Boko Haram da ya gaji Shekau

Rahotanni na cewa sabon Shugaban kungiyar ISWAP wanda dane wajan asalin wanda ya kafa kungiyar, Muhammad Yusuf, watau Abu Mus’ab Albarnawi ya mutu.

 

Albarnawi dai shine ke kan karagar mulki bayan kisan Abubakar Shekau.

 

Me kawo Rahotannin tsaro, Deji Adesogan ya bayyana cewa, an kashe Albarnawi ranar 26 ga watan Augusta na shekarar 2021 inda aka binneshi a ranar 28 ga watan.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *