fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Yanzunnan: An yi dakile yunkurin yiwa shugaban kasa juyin Mulki

Rahotanni daga kasar Sudan sun bayyana cewa an yi yunkurin yiwa shugaban kasar juyin Mulki amma bai yi nasara ba.

 

Babu dai cikakken bayani kan lamarin amma majiyoyi sun bayyana cewa an kulle wasu hanyoyi a babban birnin jihar inda kuma aka ga tankokin yakin soji na sintiri.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *