fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Yanzunnan: Jihar Kaduna ta haramta amfani da mashina da kuma kulle layukan waya

A wani mataki na dakile matsalar tsaro da ta ki ci ta ki cinyewa, Jihar Kaduna ta hana amfani mashin a matsayin haya ko kuma na hawa.

 

Sannan ta rufe layukan waya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *