fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Yanzunnan: Kalli Boko Haram ta saki bidiyon harin da ta kaiwa sojojin Najeriya da makaman data kwace

Kungiyar Boko Haram ta saki Bidiyon harin da ta kaiwa sojojin Najeriya a Maire dake jihar Borno.

 

Boko Haram din sun saki Bidiyon harin tare da makaman da suka kwace daga Sojoji,  kamar yanda war Noir ta ruwaito.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *