fbpx
Friday, January 21
Shadow

Yanzunnan: ‘Yan Bindiga sun kwashi mutane sama da 30 a hanyar Zaria Zuwa Kaduna cikin darennan

Rahotanni dake fitowa daga jihar Kaduna na cewa akalla mutane sama da 30 ne ‘yan Bindiga suka kwasa akan hanyar Kaduna zuwa Zaria.

 

Shahararren me kawo labarai kan harkar tsato, Deji Adesogan ne ya bayyana haka inds yace lamarin akwai damuwa sosai.

 

DISTURBING NEWS: Over 30 people have been reportedly kidnapped by terror bandits this night along Kaduna-Zaria highway.💔

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *