fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Yanzunnan: ‘Yan Bindiga sun sace janar din soja

Rahotanni daga Legas na cewa, wasu ‘yan Bindiga sun sace Air Vice Marshal Sikiru Smith me murabus.

 

An sace shine a yankin Ajah dake Legas din.

 

Tsohon sojan saman ya je duba wani aiki ne da yayin da ‘yan Bindigar suka yi awon gaba dashi.

 

Saidai zuwa yanzu hukumar sojin ruwan bata ce komai ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *