fbpx
Monday, November 29
Shadow

Yanzunnan: ‘Yansanda sun kubutar da farfesoshin da aka sace a jami’aar Abuja

Rahotannin dake fitowa daga jami’ar babban birnin tarayya, Abuja na cewa, jami’an tsaro sun kubutar da malaman jami’ar Abuja da aka sace.

 

‘Yansanda ne suka ceto malaman su 6 da aka sace ranar Talatar data gabata.

 

Babu dai cikakken bayanin yanda aka kubutar da malaman da iyalansu amma kakakin ‘yansandan babban birnin tarayya,  Abuja, Josephine Adeh ta tabbatar da faruwar lamarin.

 

However, Adeh in her statement said, “The FCT Police Command wishes to inform members of the public that all abducted victims of the University of Abuja were rescued and reunited with their families through a joint operation with other security agencies. More details coming soon.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *