fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Yanzunnan:Kotu tace kada DSS su sake su kama Sunday Igboho

Kotun dake jihar Oyo ta dakatar da DSS da  babban Lauyan Gwamnati, AGF Abubakar Malami daga kama Sunday Igboho.

 

Kuma ta hana cin zarafinsa da hanashi amfani da asusun ajiyarsa na banki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *