fbpx
Monday, November 29
Shadow

Yar Agaji Ta Rasu A Wajen Zagayen Mauludi

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

‘Yar Agaji Ta Rasu A Wajen Zagayen Mauludi

Shahida Asma’u ‘Yar Agaji ce ta Kungiyar Munazzamatul Fityanul Islam, ta rasu tana kan aikin bada Agaji a wajen zagayen Mauludin Manzon Allah SAW domin bada gudunmawar akan sha’anin Soyayyar Annabi SAW.

Muna Rokon Allah Ya karbi Shadarta ya sada ta da Masoyin ta Manzon Allah SAW.

Daga Muhammad Bello Agaji
Director Fityanu Media Kaduna

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *