fbpx
Friday, April 23
Shadow

‘Yar kunar bakin wake ta kashe kanta da jaririn dake bayanta

Wata mata ‘yar Kungiyar dake Ikirarin Jihadi ta ISIS ta kashe kanta da jaririn dake bayanta bayan da ta tashi bam din dake jikinta.

 

Lamarin ya faru a yankin, Mount Salloum dake kasar Tunisia yayin da jami’an tsaron kasar suka je neman wasu ‘yan ta’adda.

 

Sun kashe mijin matar inda ta ga sun yi kaant shine ta tayar da Bam din dake jikinta, ta Mutu.

 

Akwai karamar diyarta dake kusa da ita wadda akw kyautata zaton bata mutu ba amma ta jikkata.

An ISIS terrorist reportedly blew herself and her baby up as security forces closed in on their hideouts.

 

The suspected jihadi bride denoted an explosives belt after forces killed her husband during counterterrorism operations in Tunisia, security forces claimed.

 

Tunisian squads were tracking an extremist group in the Mount Salloum area of Kasserine province when they killed the suspected jihadi.

 

His wife then blew herself up by activating a suicide vest, the Interior Ministry said in a statement.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *