fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Yar wasan Najeriya, Asisat Oshola ya zamo mace ta farko a nahiyar Afrika data lashe kofin gasar zakarun nahiyar na mata

Yar wasan Najeriya da kuma Barcelona Asisat Oshola tayi murna sosai bayan ta zamo yar Afrika ta farko data lashe kofin gasar zakarun nahiyar turai na mata.
Asisat, wadda ta lashe kyautar gwarzuwar Afrika sau hudu ta haskaka sosai a wasan bayan ta shigo daga benci yayin da aka dawo daga hutun rabin lokaci, inda Barcelona ta lallasa Chelsea daci 4-0 ta lashe kofin karo na farko a garin Gothenburg dake kasar Sweden.
Kaftin din Najeriyan taci kwallo a wasan amma an soke ta yayin da Barcelona ta kawo karshe shekaru biyar da Lyon tayi tana lashe kofin a jere.

Asisat Oshoala: African history maker thrilled by Champions League win

Nigeria and Barcelona’s Asisat Oshoala has been left lost for words after becoming the first African winner of the European Women’s Champions League.

The Four-time African Women’s Footballer of the Year starred as a second-half substitute as Barcelona Femenino blew Chelsea away 4-0 to win their first Women’s Champions League title in the Swedish city of Gothenburg.

The Nigerian captain, 26, had a last-gasp goal ruled out for offside as the Spanish side’s triumph brought an end to Lyon’s run of five Champions League titles in a row.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *