fbpx
Friday, April 23
Shadow

Yara 962 Maza Da Mata Sun Haddace Kur’ani A Makarantar Sheikh Dahiru Bauchi (R.A) Dake Katsina

Wannan ba karamin nasara bace a ce yara kanana yan shakara 11-12 suna haddace littafi mai tsarki Al-Qur’ani, wannan shine abinda masu fahimta daya da Yahudawa basa son gani, don matuqae akace kanada karatun Al-qur’ani ya zama dole a sarara maka wanda suko sun zabi su yi ta bautar da al’umma.

 

Tabbas rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi ya zama abin kwaikwayo a tarihin wannan Duniya, bbu dare ba rana aikin kenan karantar da yara addinin islama, muna roqo Allah ya karawa Sheikh Lafiya da jinkiri mai amfani.

 

Allah yasa qur’ani ya cecemu, na taya waďannan yara murna kwarai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *