fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Yara ‘yan makatanta Miliyan 9 muka ciyar abinci>>Minista Sadiya

Ministar kula da ibtila’i da jin kai, Sadiya Ukar Faruq ta bayyana cewa yara ‘yan makaranta Miliyan 9 suka ciyar.

 

Ministar tace an fito da tsarin ciyar da yara ‘yan makaranta ne dan a fitar da mutane daga kangin Talauci.

 

Tace akwai masu dafa abinci sama da 100,000 da ake aiki tarw dasu san ciyar da yaran.

 

Tace shirin na karawa yara karfin gwiwar zuwa makaranta da karatu. Ta fadi hakane ta bakin wakilinta, Mr Ladan Haruna a Makurdi wajan wani taro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *