fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Yaran Shugaban Boko Haram sun ce, Shekau dan ta’adda ne, ji yadda suke murna da mutuwarsa

Kungiyar ISWAP ta tabbatar da mutuwar Shugaban Boko Haram,  Abubakar Shekau inda tace dan ta’adda ne kuma cin hanci ya masa yawa.

 

Shugaban ISWAP, Mus’ab Albarnawi ya bayyana haka a wani sakon murya da ya saki, yace Shekau ne da kansa ya kashe kansa.

 

Yace kuma da yawa daga cikin mabiyansa sun yi murna sosai da mutuwarsa. Yace shekau ya tsere yayin da suke artabu dashi saida aka kwashe kwanaki 5 ana nemansa, amma daga baya ya sake tserewa.

 

Yace sun masa tayin tuba da kuma yi masa alkawarin idan uwar kungiyarsu ta mayar dashi shugaba, zasu masa biyayya, amma sai ya zabi jin kunyar Lahira, maimakon ta Duniya.

 

Yace shekau ya kashe kansa ta hanyar tayar da Bam kamar yanda HumAngle ta ruwaito. Yace shekau ya rika ta’addanci yana kashe musulmai yana abinda ya ga dama, su kuma suka ga ba zasu iya kyaleshi ba ya ci gaba a haka, shine suka hareshi.

 

Ya jawo hankalin sauran mabiyansa da suka rage basu mika wuya ba da su tuba, dan shugabansu da ya fisu hatsabibanci da kwarewa gashi an ga bayansa ballantana su.

 

he described Shekau as “the leader of disobedience and corruption” and said his fighters rejoiced over his death. He said the former terrorist leader, who took over after the death of Boko Haram founder Mohammed Yusuf in 2009, was apprehended “in the most humiliating manner.”

“This was someone who committed unimaginable terrorism. How many has he wasted? How many has he killed? How many has he terrorised? But Allah left him alone and prolonged his life. When it was time, Allah set out brave soldiers after receiving orders from Amirul Muminin [leader of the believers],” he said.

 

ISWAP, which broke away from Shekau’s Boko Haram faction in 2016, disagreed with the late extremist leader over his excessive use of force, especially on Muslims in areas under his influence.

According to Abu Musab, the interim leader of the Islamic State of Iraq and Syria (ISIS) ordered them to take action on Shekau for deviating and killing “believers.” ISWAP fighters then took their arms, travelled through the Sahara, went into Shekau’s enclave, and engaged in a gun battle with his followers.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *