fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Yaran Sunday Igboho sun sha Alwashin daukar mai fansa akan DSS

Kungiyar dake goyon bayan Sunday Igboho kan kafa kasar Oduduwa, Ilana Omo Odua ta bayhana cewa an kashe babban yaron sunday Igboho a yayin mamayar da DSS ta kai gidan Sunday din.

 

Dan haka kungiyar tace zata dauki fansa akam DSS.

 

Idan dai wannan ikirarin kamar yanda Punchng ta ruwaito ya tabbata, to lallai suma Bangaren Sunday Igboho zasu zama kamar Nnamdi Kanu kenan su fara kaiwa jami’an tsaro hare-hare.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *