fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Yarbawa fa da gaske suke suna son kafa kasarsu ta Oduduwa, Kalli Bidiyon yanda suke fafatawa da ‘yansanda a Legas

Lamarin ya dauki sabon salo inda ‘yansanda suka girke tankokin ruwan zafi sanan suna mazurai da bindiga amma duk da haka, bai hana matasan yarbawan fitowa Zanga-Zangar neman kafa kasar Oduduwa ba.

 

Saidai ‘yansandan sun fara harbi da watsa hayaki me sa hawaye wanda ya tilastawa masu Zanga-Zangar suka tsere.

 

Amma duk da haka basu daina ba kwata-kwata,  wannan bidiyon ya nuna wani sashi na yanda Zanga-Zangar  ta kasance.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *