fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Yarbawa sun bayar da sharadi 1 wanda suka ce idan ba’a cikashi ba to ba za’a yi zabe ba a shekarar 2023 ba

Yarbawa sun bayar da sharadin cewa ba za’a yi zabe a shekarar 2023 ba har sai a canja kundin tsarin mulkin Najeriya.

 

Kungiyar kare muradun yarbawa ta Afenifere ce ta bayyana haka inda tace sai an maye kundin da wani sabo wanda za baiwa kowane yanki na kasarnan ‘yancin cin gashin kansa.

 

Shugaban kungiyar, Ayo Adebanjo ya bayyana cewa, kundin tsarin mulkin da ake dashi yanzu yana baiwa wai bangaren Najeriya fifiko ne shiyasa ma ake ta samun kiraye-kirayen raba kasar.

 

Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Arise TV.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *