fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Yarbawa ya kamata a baiwa shugaban kasa a 2023>>Yakasai

Tsohon hadimin gwannan jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa bangaren Yarbawa bana Inyamurai ba ya kamata a baiwa shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Ya bayyana hakane a shirin Arise morning show inda yace a nasa ra’ayin, Yarbawa ne suka cancanci zama shugaban kasa.

 

Yace dalili kuwa shine irin gudummawar da suka bayar a shekarar 2015 da kuma kusan sauran manyan jam’iyyar duk ‘yan yankin yarbawane.

He said; “This is a very crucial issue not just for the APC but for Nigerians and the political stability of the country. I am of the view that, particularly in the APC, that power should rotate to the South and even in the South, I am of the opinion that the candidate of the APC should come from the Southwest in particular. And I have my reasons for saying that.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *