fbpx
Monday, September 27
Shadow

Yari da Wammako sun kaiwa Tinubu ziyara a Landan

Tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari da kuma takwaransa, tsohon gwamnan Sokoto,  Aliyu Magatakarda Wamakko sun kaiwa tsohon gwamnan Legas kuma jigo a jam’iyyar APC,  Bola Ahmad Tinubu ziyara.

 

Sun kaiwa Tinubun ziyara ne a Landan inda ya shafe kwana da kwanaki yana jinya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *