fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Yarinya me shekaru 11 ta haihu a kasar Ingila

Yarinya me shekaru 11 ta haihu a kasar Ingila inda ta zama mace me mafi karancin shekaru da ta taba haihuwa a kasar.

 

Ta dauki cikinne tana da shekaru 10 kacal.

 

The Sun UK ta ruwaito cewa yarinyar da abinda ta haifa suna cikin kosgin lafiya.

 

Saidai ba’a bayyana sunan yarinyar ba saboda karancin shekarunta, hakanan iyayenta sun bayyana cewa, basu da masaniya kan cikin nata.

 

A shekarar 2006 an taba samun wata yarinya, Tressa Middleton da ta haihu tana da shekaru 12.

 

A yanzu dai ana bincike kan lamarin, kamar yanda Rahoton ya nunar. 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *