fbpx
Monday, September 27
Shadow

‘Yarsanda mace ta tsere a Afghanistan bayan da Taliban suka lakada mata dukan tsiya

Rahotanni sun bayyana cewa wata mace ‘yarsanda na wasan buya da ‘yan Taliban bayan da ta sha dukan tsiya a hannunsu.

 

Matar dai, Gulafroz Ebtekar, babbar ma’aikaciyar ‘yarsanda ce da ta yi karatu har matakin Digiri na 2.

 

Ta kuma bayyana cewa ta yi kokarin bin jirgin kasar Amurka amma bata samu ba. Tace a baya ta yi adawa da akidojin Taliban kuma itace mace babbar ‘yarsanda ta farko a kasar.

 

Matar dai tana rajin kare hakkin mata wanda a baya Taliban sun taba mata gargadi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *