fbpx
Thursday, July 29
Shadow

‘Yarsanda ta kashe samari 2 da suka yaudareta suka dirka mata ciki

‘Yarsanda, Caroline Kangongo dake kasar Kenya,  ta kashe samari 2 da ta yi soyayya dasu kuma kowanne ya mata ciki ta haifa masa da.

 

Mutum na farko da ta kashe shine, John Ogweno wanda kuma abokon aikinta ne sannan ta haihu tare dashi.

 

Na biyun da ta kashe shine, Peter Njiru wanda ta yaudareshi suka je Otal, amma tsakar dare ta kasheshi ta fita.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *