fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Yawan cin Fulani Jahilaine, Hotunan dake yawo a shafukan sada zumunta ana nuna Fulani dauke da Bindigar AK47 na karyane>>Miyetti Allah

Shugaban kungiyar Fulani Makiyaya, Miyetti Allah Kautal Hore na kasa, Bello Abdullahi Bodejo ya bayyana cewa yawancin Fulani Jahilaine dan haka basu san yanda ake sarrafa Bindiga ba.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Sunnews inda yace yawancin Hotunan dake yawo a shafukan sada zumunta inda zaka ga Bafulatani dauke da Bindigar AK47 hadasu aka yi, na Karyane.

 

The people alleging this just want to create problems in Nigeria.

A Fulani who is not educated; didn’t go to school, how will he know how to operate gun? The people carrying guns are the Amotekun and other vigilantes being created here and there.

Herdsmen are not carrying any guns; they are just rearing their cows with their sticks.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *