fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Yawan jima’in da mijina ke yi dani zai kasheni, a raba auren mu>>Mata ta kai kara kotu

Wata mata ta kai karan mijin ta kotu inda take neman a taba aurensu saboda yawan jima’i.

 

Matar me suna Olamide Lawal ta kai kara ranar Juma’a a kotun magistre dake Mapo a Ibadan.

 

Tace mijinta, Saheed Lawal na yawan yin jima’ai da ita dan haka ba zata iya jurewa ba.

 

Matar tace shekarun su 14 da aure amma mijin nata mashayin giya ne kuma tayi tayi dashi amma ya ki dainawa.

 

Tace kuma sam baida tausai.

 

Matar tace yakan tursasa mata yin jima’i kuma bai kawo musu komai ita da yaranta.

Leave a Reply

Your email address will not be published.