fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Yayar Gwamna El-rufai Ta Rasu A Saudiyya A Yayin Da Take Kan Gudanar Da Ibada

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Allah ya yi wa Hajiya Safiya Ahmad El-Rufa’i (Goggo Atu) rasuwa a kasar Saudiyya a jiya Laraba a yayin da take kan gudanar da ibada.

Marigayiyar Ya ce ga gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufa’i.
Allah ya gafarta mata.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *