fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Yayin da wasu ‘yan Najeriya ke fama da yunwa, Shugaba Buhari l, Osinbajo sun ware Miliyan 508 dan cin Abinci

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da Osinbajo sun ware Naira Miliyan 508 dan fin abinci a kasafin kudin shekarar 2022.

 

A kasafin kudin,  an ware Naira N30,652,500 na cin abincin makwalashe, sai N301,138,860 da aka ware na cin abincin yau da gobe na shugaban kasa.

 

Shi kuma Mataimakin shugaban kasar an ware masa N156,662,400 dan cin abincin yau da gobe, sai kuma N20,264,397 na abincin makwalashe N20,264,397.

 

Hakan na zuwane yayin da wasu ‘yan Najeriya ke fama da sayen abincin da zasu ci.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *