fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Yayin da yake neman karbar wani sabon bashi, Shugaba Buhari ya nemi kasashen Duniya su yafewa Najeriya bashin da suke binta

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nemi a yafewa kasashen dake fama da matsin tattalin arziki bashin da ake binsu.

 

Ya nemi hakan ne a wajan taron majalisar Dinkin Duniya inda ya mika wannan koke ga kasashe 20 masu karfin tattalin arziki wanda ake kira da G20.

 

Shugaban ya bayyana cewa ana kwasar kudaden mutane da yawa dan biyan bashi dasu dan haka suke neman a yafe.

 

Hakan na zuwane yayin da ya mikawa majalisar tarayya bukatar amince masa ciyo sabon bashin Dala Biliyan $4.054 da kuma Yuro Miliyan €710.

The is an urgent need to consider expansion and extension of the Debt Service Suspension Initiative to include all Developing, Least Developed Countries and Small Island Developing States facing fiscal and liquidity challenges”, he said.

The Buhari administration is being criticized for demanding that the Nigerian Senate approve fresh $4.054bn and €710million credit.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *