fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Young Boys sun lallasa Manchester United a wasan Championships League da ci 2-1

Duk da kwallon da Cristiano Ronaldo ya ciwa Manchester United,  Young Boys sun lallasasu da 2-1 a gasar Champions League da suka buga a daren yau.

 

Aaron Wan-Bissaka ya samu jan kati a wasan wanda shine karo na farko a cikin shekaru 3 da hakan ta faru dashi.

 

Young Boys sun farke kwallon da Manchester United ta ci su inda kuma ana daf da za’a tashi suka kara kwallo daya wanda a haka aka tashi wasan 2-1.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *