fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Yoyon Ruwa a majalisar taryaya: Tun tuni ya kamata ace mun yi gyara>>Sanata Ahmad Lawal

Kakakin Majalisar Dattijai, Sanata Ahmad Lawal ya bayyana cewa, tun tuni ya kamata majalisar tasu ace an yi gyaranta.

 

Ya bayyana hakane bayan maganar da bulaliyar majalisar, sanata Aliyu Sabi Abdullahi ya kawo a zaman majalisar.

 

Sanata Sabi ya bayyana cewa Rahotannin da aka buga jiya na cewa ruwa ya zuba a cikin majalisar,  Abin kunyane a garesu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *