fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Yunwa da matsalar tsaro na damun ‘yan Najeriya>>Kungiyar Kiristoci ta CAN

Kungiyar Kiristocin Najeriya,  CAN reshen Arewa sun koka da cewa, yunwa da Matsalar tsaro na damun ‘yan Najeriya.

 

Kakakin kungiyar, Rev Jechonia Albert ne ya bayyana haka inda yace bai kamata a yi murnar ranar Dimokradiyya ba saboda da yawan ‘yan Najeriya basa iya rayuwa me kyau.

 

Kungiyar ta kuma bayyana rashin jin dadinta kan matsalar satar dalibai a sassa daban-daban na Arewa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *