fbpx
Monday, September 27
Shadow

Za mu ceto ma’aikatan Obasanjo da aka sace ba tare da jin rauni ba- ‘Yan Sandan Jihar Ogun

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta ba da tabbacin cewa za a kubutar da ma’aikatan da aka sace na Olusegun Obasanjo da ransu yayin da suka shiga farautar yan bindigar da suka aikata wannan aika -aikar.

Wasu ‘yan bindiga sun sace ma’aikatan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo uku a daren Laraba a hanyar Kobape-Abeokuta.

Kakakin rundunar, Abimbola Oyeyemi, ya tabbatar da faruwar lamarin, yana mai tabbatar da cewa za a ceto wadanda abin ya shafa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *