fbpx
Monday, September 27
Shadow

Za’a gina Barikin Sojojin ruwa a Kano

Rahotanni sun bayyana cewa, za’a gina barikin sojojin ruwa a Kano.

 

Hakan ya fito ne daga bakin shugaban Sojojin ruwan Vice Admiral Awwal Zubairu Gambo yayin ziyarar da ya kaiwa Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje a ranar Laraba.

 

Me baiwa Gwamnan shawara kan kafafen sada zumunta, Abubakar Aminu Ibrahim ya wallafa hotunan ganwar gwamnan da shugaban Sojin.

 

Gwamna Ganduje ya bayar da Fili da za’a gina barikin sojin a ciki.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *