fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Za’a shiga wani babban bala’i a Arewacin Najeriya>>Amnesty International

Hukumar kare hakkin bila’adama ta Amnesty international ta bayyana cewa idan ba’a kiyaye ba, Arewacin Najeriya zai shiga halin ha’ula’i.

 

Ta bayyana cewa matsar tsaro da kuma rashin hukunta masu kashe mutane zai kazanta rayuwar mutane da kuma sakasu cikin halin ni ‘yasu.

 

Tace a tsakanin watan Janairu zuwa Augusta na shekarar 2020, an kashe mutane 1,126. Kuma matsalar tsaron ta mutane yin noma wanda hakan ya jefa rayuwarsu matsala.

 

Tace idan ba’a dauki mataki ba za’a shiga halin kuncin Rayuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *