fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Za’a tabka Asarar Biliyan 2.1 kullun saboda dakatar da Twitter a Najeriya>>Rahoto

Wani Bincike da Netblocks ta gudanar yace, Gwamnatin Tarayya zata tafka Asarar Biliyan 2.1 kullun saboda dakatar da Twitter.

 

Kamfanin na samar da bayanai ne kan harkokin yanar Gizo.

 

Gwamnatin tarayya ta sanar da dakatar da Twitter na dan wani Lokaci saboda zargin tana taimakawa wajan yada ayyukam tada Fitina.

 

Kamfanin na Netblocks ya bayyana cewa, idan da za’a dakatar da gaba dayan yanar gizo da Najeriya ta tafka Asarar Biliyan 48.6

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *