fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Za’a yi tattaunawar kai tsaye da shugaba Buhari a Arise TV

Rahotanni sun bayyana cewa, za’a yi tattaunawar kai tsaye da shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidan talabijin na Arise TV.

 

Za’a yi tattaunawar ne a yau, Alhamis da misalin karfe 8 na Safe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *