fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Zaben shugaba Buhari da muka yi ba karamin kuskure bane>>Dattawan Arewa

Kungiyar dattawan Arewa ta NEF ta bayyana cewa, zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ta yi ba karamin kuskure bane.

 

Sakataren yada labaran kungiyar, Dr. Hakeem Baba Ahmad ne ya bayyana haka a ganawarsa da manema labarai.

 

Ya fadi hakane bayan wata ganawa da kungiyar ta yi a Kaduna.

 

Ya bayyana cewa, duk wanda za’a zaba a shekarar 2023 to zai zama yana shirye da ministocinsa ta yanda ana rantsar dashi zai fara aiki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kuskure Ne Yi Wa Ƙaddarar Wani Dariya!

Leave a Reply

Your email address will not be published.