fbpx
Friday, April 23
Shadow

Zafafan hotunan Maryam AB Yola tana shakatawa a Dubai

Tauraruwar fina-finan Hausa, kuma tsohuwar matar Adam A. Zango, Maryam AB Yola kenan a wadannan hotunan nata inda ta dauka a Dubai da ta ke yawon shakatawa.

 

Ta sakawa Masoyanta hotunan a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da dama suka yaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *