fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Zama a bandaki sama da mituna 15 na taba lafiyar dan adam>>Kwararru

Kwararre a harkar Lafiya wanda kuma likitane, Dr. Bola Bello yayi gargadin cewa zama bandaki fiye da mintuna 15 ka iya haifar da matsalar rashin lafiya ga jikin dan adam.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Likitan ya bayyana hakane a ganawar da yayi da kamfanin dillancin labaran Najeriya inda yace a yanzu zamani yasa wasu na daukar wayarsu ifan zasu shiga bandaki su rika amfani da ita, sai du dade a ciki ba tare sa sun sani ba.

Yace to zama a bandaki be kamata ya wuce na mintuna 15 ba, in kuwa ba haka ba, mutun zai iya kamuwa da cutar Basir.

Ya kara da cewa, duk kyan bandaki, idan da za’a kawo naurar dake nuna cutuka, kaga irin cutar da yake dauke ta ita to da mutum da kanshi ba zai so zama a bandakin na tsawon lokaci ba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *