fbpx
Friday, May 14
Shadow

Zamu ci gaba da fada sai mun kwace iko da kasar Chadi>>’Yan Tawaye

‘Yan tawayen kasar Chadi da aka zarga sa kashe Shugaba Idris Derby sun bayyana cewa ba zasu daina yaki ba sai sun kwace iko da kasar.

 

A sanarwar da suka fitar ranar Talata. ‘yan tawayen sun bayyana cewa, mayakansu na kara matsawa kusa da babban birnin kasar, N’Djamena.

 

Wasu dai sun yi zargin cewa, Juyin Mulki ne akawa Shugaba Derby bayan da aka nada dansa, Mahamat Derby bayan ya mutu a jiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *