fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Zamu dauki karin ‘yansanda 10,000>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, zasu dauki karin ‘yansanda 10,000 aiki.

 

Shugaban ya bayyana hakane a ziyarar da ya kai Legas. Ya kuma kara da cewa, ya bayar da umarnin a yiwa ‘yansandan karin Albashi

 

Shugabam ya bayyana cewa, babu Gwamnatin data mayar da hankali wajan gyaran aikin dansanda a Najeriya kamar tasa.

“We are currently recruiting 10,000 new police officers to reinforce our personnel capacity across the country.

“I have directed the National Salaries, Incomes and Wages Commission to carry out an upward review of Police salaries and benefits”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *