fbpx
Friday, May 14
Shadow

Zamu gama da Boko Haram gaba dayanta>>Shugaban Sojojin Najeriya

 

Shugaban sojojin Najeriya,  Janar I Attahiru ya bayyana cewa Sojojin suna tsaye tsayin daka dan tabbatar da an samu tsaro a kasarnan.

 

Ya bayyana hakane yayin ziyarar da ya kaiwa Rundunar Sojojin Najeriya dake yaki da Boko Haram a Arewa Maso Gabashin Najeriya.

 

Yace duk da hare-haren da Boko Haram din ke kaiwa Sojojin, hakan ba zai sa su yi kasa a gwiwa ba wajan gamawa da ku giyar dama sauran matsalolin tsaron Najeriya ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *