fbpx
Friday, April 23
Shadow

Zamu kashe biliyan 296 kan Rigakafin Cutar coronavirus>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa zata kashe Biliyan 296 wajan rigakafin cutar coronavirus tsakanin shekarar 2021 zuwa 2022.

 

Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ce ta bayyana haka bayan taron majalisar zartaswa a ranar Laraba.

 

Tace akwai cibiyar bayar da agajin gaggawa matakin farko da gwamnatin taso ginawa amma zuwa yanzu ta dakatar da wannan tsari.

 

“Sometime in January, the President, based on the request by the Ministry of Health, gave an approval in principle for the Ministry of Health to work with the Ministry of Finance, Budget and National Planning to prepare and take to the National Assembly a supplementary budget for COVID-19 vaccination.

“The submission that was made to Mr President at that time was in the sum of N399bn, but included in this N399bn was a N103bn for building of primary healthcare centres.

“So, we have worked with and met several times with the ministry and we have agreed to back out from this building of primary health care centres. That can wait till later.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *