fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Zamu koma kasar Afghanistan>>Amurka

Wani sanatan kasar Amurka, Lindsey Graham ya yi kintacen cewa, dakarun kasar zasu koma kasar Afghanistan.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a BBC.

 

Ya kuma kara da cewa ba zasu yadda ba Afghanistan ta canjawa mutanen kasar tunani ba.

 

Lindsey Graham yayi aiki da tsohon shugaban kasar, Donald Trump.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *